✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Annobar Kwalara Ta Ki Ci Ta Ki Cinyewa A Kano

Cutar kwalara cutar ta kashe mutum biyar daga cikin 189 da suka kamu da ita a Kano

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Ana iya cewa cutar kwalara ta yi kakagida a Jihar Kano da ma wasu sassan Najeriya inda a duk shekara ake samun barkewar cutar, take kuma lakume rayuka.

Ko a kwana-kwanan nan, ma’aikatar lafiya ta jihar ta ce cutar ta kashe mutum biyar daga cikin 189 da suka kamu da ita a kananan hukumomi 20 na jihar a cikin wata shida .

NAJERIYA A YAU: Katobara 3 Da Buhari Ya Yi

DAGA LARABA: Dalilan Da Daliban Kano Ke Yawan Faduwa Jarabawa

Shin me ya sa ake yawan samun wannan cuta? Wai shin ina jami’an duba-gari suke, wadanda ke zagayawa unguwa-unguwa, gida-gida domin tabbatar da tsaftar muhalli don guje wa yaduwar cututtuka?

Mun tattauna da mazauna Jihar Kano da kuma masu ruwa da tsaki a harkar kiwon lafiya.