✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Burodi Ba Zai Daina Tsada Ba Yanzu

Shin me ya sa yanzu burodi ke tashin gwauron zabo yake neman gagarar talaka?

More Podcasts

Domin sauke Shirin latsa nan 

Shin me ya sa burodin ke tsada ne?

Burodi dai abu ne da ya zama babban abin karin kumallon yawancin iyalai, wanda kuma suke samu ba tare da jibin goshi ba sosai.

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Ke Kallon Batun Tsige Buhari

DAGA LARABA: Daga Lahadin Nan INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zabe

Shin me ya sa yanzu burodin ke tashin gwauron zabo yake neman gagarar talaka?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da ’yan Najeriya, mai sayar da fulawa, masu gasa burodi da masanin tattalin arziki.