✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Anya Kuwa Za A Iya Daina Mu’amala Da Tsabar Kudi A Najeriya?

Anya Najeriya na da karfin kimiyyar komawa hada-hadar kudade ta intanet kuwa?

More Podcasts

Babban Bankin Najeriya (CBN) na ci gaba da bayyana aniyarsa ta takaita amfani da tsabar kudi a kasar.

Amma anya Najeriya na da karfin kimiyyar komawa hada-hadar kudade ta intanet kuwa, kamar yadda CBN din ke hankoro?

Shirin Najeriya A Yau ya zurfafa bincike kan wannan batu ya kuma tattauna da masu ruwa da tsaki domin warware zare da abawa.