✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da ’Yan Najeriya Ba Sa Tuhumar Shugabanni

A kasashen da suka ci gaba, da zarar ’yan kasa ba su gamsu da shugabancin da ake masu ba, za su mike tsaye don tuhumar…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

 

A Kasashen da suka ci gaba, da zarar ’yan kasa ba su gamsu da shugabancin da ake musu ba,
za su mike tsaye don tuhumar shugabanninsu.

Amma ba kasafai ’yan Najeriya ke yin irin wannan hobbasan ba, sukan iya jure irin kamun ludayin kowacce irin gwamnati.

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Siyasa Ke Raba Kan ’Yan Najeriya, Su Kuma Kansu A Hade

DAGA LARABA: Yadda Matsalar Tsaro Da Rashin Tsari Suka Ruguza Ilimi a Zamfara

Ana ganin shugabanni a Najeriya na tafiyar da harkokin mulkin kasar yadda suka ga dama, babu ruwansu da ko ’yan kasa na jin dadin abun da suke yi, ko kuma a’a.

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da ’yan Najeriya da sauran masu ruwa da tsaki a kan wannan al’amari.