✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Dalilan ‘rashin yanke wa masu laifi’ hukunci a Najeriya

’Yan Najeriya da dama na mamakin yadda mutanen da suke gani a matsayin manyan masu laifi ke kubuta idan an kai su gaban kotu.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

’Yan Najeriya da dama na mamakin yadda mutanen da suke gani a matsayin manyan masu laifi ke kubuta idan an kai su gaban kotu.

Sau tari ana murnar an kama mai laifi, amma ana zuwa kotu sai yanke hukunci ya gagara a cikin lokaci; Wani lokaci kuma bayan dan lokaci da yanke mishi hukunci, sai a ga ya dawo cikin al’umma yana harkokinsa.

Ina gizo ke saka, sannan me ya sa mutane debe kauna daga cin nasara a kotunan Najeriya?

Najeriya A Yau: Yadda ’yan Najeriya ke rayuwa a kan Naira 1000

Najeriya A Yau: Yadda Karin Haraji a 2022 Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya