✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da EFCC Ke Kama ’Yan Canji

Jami’an EFCC sun gayyaci ’yan canji a samamen da suka kai a Kano da Abuja

More Podcasts

Domin sauke shirin, latsa nan

Hukumar EFCC ta kai samame wurin ’yan canjin kudaden ketare a Abuja da Kano.

Shin ko mene ne dalilin hukumar na wannan kame a daidai wannan lokaci?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin abin da ke faruwa.