Najeriya A Yau: ‘Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Katobara Kan Matsalar Tsaro’ | Aminiya

Najeriya A Yau: ‘Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Katobara Kan Matsalar Tsaro’

    Muhammad Auwal Suleiman da Halima Djimrao

Domin sauke shirin latsa nan

Fadar Shugaban Kasa ta yi raddi ga jaridar Daily Trust saboda jaridar ta bayyana rashin jin dadinta kan yadda Shugaba Buhari ke yin rikon sakainar kashi ga matsalar tsaro musamman a Arewacin Najeriya.

Masana sun dora martanin gwamnatin a gadon fida, sannan suka bayyana cewa akwai tsabar katobara a ciki bayanan na Fadar Shugaban Kasa.

A yi sauraro lafiya