✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: ‘Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Katobara Kan Matsalar Tsaro’

Masana sun bayyana katobarar da ke ciki bayanan Fadar Shugaban Kasa kan matsalar tsaro

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Fadar Shugaban Kasa ta yi raddi ga jaridar Daily Trust saboda jaridar ta bayyana rashin jin dadinta kan yadda Shugaba Buhari ke yin rikon sakainar kashi ga matsalar tsaro musamman a Arewacin Najeriya.

Masana sun dora martanin gwamnatin a gadon fida, sannan suka bayyana cewa akwai tsabar katobara a ciki bayanan na Fadar Shugaban Kasa.

A yi sauraro lafiya