NAJERIYA A YAU: Irin Asarar Da Cin Ganda Ke Janyo Wa Tattalin Arzikin Najeriya | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Irin Asarar Da Cin Ganda Ke Janyo Wa Tattalin Arzikin Najeriya

Ganda
Ganda
    Muhammad Auwal Suleiman da Halima Djimrao

Domin sauke shirin kai tsaye, lata nan

Fatar dabbobi da ake gyarawa ana ci da aka fi sani da ganda ko kpomo na daga cikin arzikin da Allah Ya huwace wa Najeriya, domin kuwa bayan ci a matsayin nama ana amfani da fatu da kiraga wurin yin takalma da jaka da sauransu.

Shin kun san irin asarar da masu cin ganda a matsayin nama ke janyo wa Najeriya kuwa?

Saurari cikakken shirin domin sanin yadda za a sarrafa ganda domin samun kudaden shiga baya ga ci a matsayin nama.