✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Kalubalen ’Yan Takarar Shugabancin Najeriya A 2023

Fatar magoya baya da irin kalubalen ’yan takarar shugaban kasa a Najeriya a zaben 2023

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A ranar Laraba 8 ga watan Yuni, 2022 Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kammala zaben fid-da gwanin da zai yi mata takara a babban zaben 2023.

Kasantuwar akwai jam’iyyun hamayya da ke hankoron hankade jam’iyyar APC din daga karagar mulkin kasar, ko wadanne kalubale ’yan takarar kujerar shugaban kasa a Najeriya ke fuskanta?

Ku biyo mu domin sauraron irin fata da magoya bayan ’yan takara ke yi wa gwanayensu, tare da bayanan kalubalen da ke gaban ’yan takarar kujerar shugaban kasa a zaben mai zuwa.