✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Kamun Ekweremadu A Idon ‘Yan Najeriya 

Domin sauke shirin latsa nan Tun bayan bayyanar labarin kamun tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Ike Ekweremadu da mai dakinsa kan safarar sassan…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Tun bayan bayyanar labarin kamun tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Ike Ekweremadu da mai dakinsa kan safarar sassan jikin dan Adam, ‘yan Najeriya ke ta musayar ra’ayi.

Shirin Najeriya A Yau ya bi diddigin labarin, ya kuma tattauna da ‘yan Najeriya mazauna kasar Birtaniya kan kamun da aka yi wa Ekweremadu.

Ayi sauraro lafiya