✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Karshen Tashe A Kasar Hausa

Tarihin al'adar tashe da abin da ke barazana ga dorewarsa a kasar Hausa

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Goman tsakiya na watan Ramadan lokaci ne da ake fatan gani a kasar Hausa, saboda ayyukan ibada da ake yawaitawa da kuma wasan tashe da ake nishadantar da jama’a a unguwanni da sauran wurare.

Mene ne tarihin tashe da amfaninsa kuma ya aka yi ya rasa martabarsa da kimarsa a kasar Hausa?