✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

NAJERIYA A YAU: Ko Yaya Mulkin Tinubu Zai Kasance?

Shin ta yaya karfin adawa zai shafi tafiyar gwamnatin zaben shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ganin cewa jam’iyyun adawa sun samu kuri’u sama da miliyan 13 a zaben shugaban kasa da ya gudana ranar Asabar 25 ga watan Fabrairun 2023, shin yaya karfin adawa zai shafi tafiyar gwamnatin zaben shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin wadansu da ba su zabi Tinubu ba a zaben da ya gabata ba, ya kuma ji ta bakin masana kan wannan maudu’i.