✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

NAJERIYA A YAU: Shin Gwamnatin Kano Za Ta Rataye Abduljabbar?

Me Gwamnatin Kano za ta yi kan hukuncin kisa ta hanyar rataya da kotun Musulunci ta yanke wa Sheikh Abduljabbar kan laifin batanci?

More Podcasts

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana abin da take shirin yi kan hukuncin kisa ta hanyar rataya da Babbar kotun Musulunci ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara kan yin batanci ga Manzon Allah (SAW).

Shin kuna ganin za a aiwatar da hukuncin kotun?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin inda aka kwana.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan