Najeriya A Yau: Matasan Arewa: Da noma gara zaman jiran tsammani | Aminiya

Najeriya A Yau: Matasan Arewa: Da noma gara zaman jiran tsammani

    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauke shirin latsa nan

Allah Ya yi wa matasan da ba su da ba aikin yi a Najeriya yawa sosai, duk kuwa da irin baiwar da Allah Ya yi wa kasar na filin noma da gulaben da za a iya amfani da su wurin noma rani da damana.

Shirin Najeriya A Yau ya gano dalilan wadannan matasa da ke zaman jiran aikin ofis da kuma wadanda suke noman da yadda suka fara.