✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Muhammad Abacha Ya Ga Samu Ya Ga Rashi A Zaben PDP A Kano

Dambarwar siyasa ta sake barkewa tsakanin ’yan Jam'iyyar PDP a Jihar Kano.

More Podcasts

Domin sauke Shirin latsa nan

Dambarwar siyasa ta sake barkewa tsakanin ’yan Jam’iyyar PDP a jihar Kano.

Wannan rikici ya sake bayyana a fili a karshen makon nan da ya gabata.

NAJERIYA A YAU: ‘’Yar uwata ta sume saboda rashin samun zuwa Hajji’

DAGA LARABA: Dalilan Da Daliban Kano Ke Yawan Faduwa Jarabawa

Idan ba a manta ba daman zaman doya da manja ake yi a babbar jam’iyyar hammayar ta PDP, tsakanin bangaren Ambasada Aminu Wali da bangaren Shehu Sagagi.

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da ’yan Najeriya da masana da kuma masu ruwa da tsaki a kan wannan batu.