Muna bai wa masu bibiyar mu hakuri bisa rashin zuwan shirin Najeriya A Yau kamar yadda aka saba.
Wannan ya faru ne sakamakon tangarda ta na’ura, amma da zarar komai ya daidaita, za mu ci gaba da kawo muku shirin yadda aka saba.
- DAGA LARABA: Yadda Son Mata Da Dukiya Ke Raba Zumunci
- NAJERIYA A YAU: Yadda Karin Albashi Zai Shafi Rayuwarku
Amma duk da haka mun saka shirin a shafinmu na Facebook.
Ga masu bukatar shirin sai ku latsa nan.