Daily Trust Aminiya - Najeriya A Yau: Shekara 61 Da Mulkin Kai: Gaba Najeriya Take

Taswirar Najeriya

Najeriya A Yau: Shekara 61 Da Mulkin Kai: Gaba Najeriya Take Yi Ko Baya?

Domin sauke shirin latsa nan.

Shekara 61 ke nan tun bayan da Najeriya ta samu ‘yanci daga hannun ‘yan mulkin mallaka.

Shin a wadannan shekaru gaba kasar take yi ko baya?

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da wadanda suka shaida karbar mulkin, da ma sauran ‘yan Najeriya da suka biyo baya, don zube komai a faifai a auna a tantance, sannan a amsa wannan tambayar.

Karin Labarai