✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Shekara 61 Da Mulkin Kai: Gaba Najeriya Take Yi Ko Baya?

Domin sauke shirin latsa nan. Shekara 61 ke nan tun bayan da Najeriya ta samu ‘yanci daga hannun ‘yan mulkin mallaka. Shin a wadannan shekaru…


Domin sauke shirin latsa nan.

Shekara 61 ke nan tun bayan da Najeriya ta samu ‘yanci daga hannun ‘yan mulkin mallaka.

Shin a wadannan shekaru gaba kasar take yi ko baya?

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da wadanda suka shaida karbar mulkin, da ma sauran ‘yan Najeriya da suka biyo baya, don zube komai a faifai a auna a tantance, sannan a amsa wannan tambayar.