✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Shin fitar da ’yan Najeriya Kasashen waje aiki zai taimake ta?

Masana na dora laifin samun koma bayan Najeriya a kan halayyar ’yan kasar.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Wasu masana tattalin arziki a Najeriya na hasashen cewa fitar da matasa masu sha’awar zuwa kasashe masu karfin tattalin arziki su aiki a hukumance zai taimaki tattalin arzikin kasar.

A gefe guda kuma wasu na ganin ba zai babu amfanin da hakan zai yi wa, hasali ma halayen ’yan kasar ne ummulhaba’isin rashin ci gaban kasar.

Wannene gaskiya?