Daily Trust Aminiya - Najeriya a Yau: Shin Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Zai Kawo

Najeriya a Yau: Shin Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Zai Kawo Karshen Magudin Zabe?

Domin sauke shirin latsa nan.

Hukumar zaben Najeriya (INEC) ta samu amincewar Majalisar Dattawa cewa ta rika tura sakamakon zabe ta intanet.

Shi ke nan an yi maganin magudi da murdiyar zabe a Najeriya?

Abin a shirinmu na yau ya mayar da hankali a kai ke nan. A yi sauraro lafiya.

Karin Labarai