NAJERIYA A YAU: Shin Ya Dace Malaman Addini Su Shiga Siyasa? | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Shin Ya Dace Malaman Addini Su Shiga Siyasa?

    Bilkisu Ahmed da Mohammed Auwal Suleiman

Domin sauke shirin latsa nan

Mutane da dama na kallon siyasa a matsayin wani fage da bai dace da malaman addini ba.
Wasu kuma na ganin ai siyasa wani bangare ne na shugabanci, don haka malamai suna da rawar da za su taka, saboda haka ya kamata su tsaya takara har ma su rike mukamai a gwamnati.

NAJERIYA A YAU: Shirin Da ‘Yan Najeriya Suke Yi Wa Zaben 2023

Daga Laraba: Hanyoyin Warware Matsalolin Bayan Jefa Kuri’a

Mun tattaro ra’ayoyin jama’a ciki har da na malaman sannan muka mika su ga wani mai sharhi domin warare zare da abawa.