NAJERIYA A YAU: Shirin Da ‘Yan Najeriya Suke Yi Wa Zaben 2023 | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Shirin Da ‘Yan Najeriya Suke Yi Wa Zaben 2023

Matashiya Joy mai sayar da abinci tana katin katin zabenta.
Matashiya Joy mai sayar da abinci tana katin katin zabenta.
    Bilkisu Ahmed

Domin sauke shirin latsa nan

Hukumar zabe ta kasa ta fara shirye-shirye don gudanar da zabukan shekarar 2023.

’Yan takara kuwa har sun fara fitowa suna bayyana aniyarsu ta neman tsayawa takara.

Najeriya A Yau: Yadda Tinubu da Dattawan Arewa Suka Yamutsa Hazo Kan Zaben 2023

Daga Laraba: Matakan Yin Katin Zabe Domin Kawo Sauyi

Amma abin tambaya shi ne, shin ’yan Najeriya masu zaben a shirye suke kuwa?

A yau shirin namu ya yi duba ne a kan shirye-shiryen da ’yan Najeriya ke yi wa zaben 2023.