✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Sirrin Da Bello Turji Ya Bayyana Mana A Maboyarsa

Hirar wakilinmu da ya yi tattaki zuwa maboyar shugaban ’yan bindiga Bello Turji da kuma al'ummomin da suka addaba

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Shirin Najeriya A Yau ya yi tattaki zuwa maboyar Bello Turji, shugaban ’yan bindiga da ke ci wa harkar tsaro, musamman a Arewacin Najeriya tuwo a kwarya.

A hirar tasu gaba-da-gaba, Turji da sauran ’yan bindigar sun bayyana wa wakilin namu wasu muhimman abubuwa game da ayyukansu da kuma matsalar da ta ki ci, ta ki cinyewa.