✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Tasirin kalaman kauna a rayuwar aure

Yadda kalaman kauna suke kara dankon soyayya a tsakanin ma'aurata.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Ana yawan zargin maza da cuzguna wa matansu, sai dai a wadansu lokutan ana samun matan da ke gasa wa mazajensu  aya a ka.

Masana sun bayyana tasirin kalaman kauna wurin magance rikice-rikicen zamantakewar aure. A yi sauraro lafiya.