✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Yi Jina-Jina A Taron APC A Kano

Rahotanni sun bayyana yadda aka kashe mutum biyu aka kuma jikkata da dama

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Rahotanni sun bayyana yadda aka kashe mutum biyu aka kuma jikkata da dama a wurin zaben fid-da-gwani na APC a Kano.

Ko yaya aka yi filin zabe ya koma fagen daga har da kisan kai?

Mun tattauna da masu ruwa da tsaki a siyasar Kano, mun kuma tuntubi rundunar ’yan sandan jihar domin jin inda aka kwana.