Najeriya A Yau: Yadda “Ake Karo da Gawarwaki” a Jalingon Jihar Taraba | Aminiya

Najeriya A Yau: Yadda “Ake Karo da Gawarwaki” a Jalingon Jihar Taraba

Domin sauke shirin latsa nan

Rikice-rikicen kabilanci da na makiyaya da manoma sun dade suna addabar Jihar Taraba.

Sai kuma ba a gama shawo kan wadancan matsalolin ba, sai ga wani sabon salon rashin kwanciyar hankalin  ya sake kunno kai, inda ’yan jihar ke zargin hukumomin tsaro da yin burus da batun tsare rayukansu da dukiyoyinsu.

Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau ya mayar da hanakali a kai.

Najeriya A Yau: Tsakanin samun kudi da kashe su wanne ya fi wahala?

Najeriya A Yau: Yadda cutar suga ta hana ni zama soja —Matashi