✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Safarar Makamai A Zamfara

Shirin Najeriya A Yau ya bankado yadda fataucin makamai ya samu wurin zama a Zamfara

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Jihar Zamfara ta yi kaurin suna dangane da ta’addancin ’yan bindiga masu satar dabbobi, wandanda daga bisani suka rikide zuwa satar mutane domin karbar kudin fansa. 

Shin kun san yadda ake safarar makamai a Jihar Zamfara? 

Shirin Najeriya A Yau ya bankado yadda aka mayar da kai makamai Zamfara sana’a.