✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda Ake Taimakon Wanda Wuta Ta Kona

Sama da mutum 35 sun mutu sakamakon kunar wuta a Najeriya.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan


Lokacin kaka ke zuwa da abubbuwa da yawa, ciki har da tashin wuta a wurare da dama.

Yawanci idan gobara ta tashi akan rikice, maimakon a taimaki wanda wutar ta kona ko ta kama, sai a wayi gari an kara jefa shi cikin wahala.

Muna tafe da bayanan me ke kawo gobara da kuma yadda ake taimakon wanda wuta ta kona.