✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Dabino Ya Zame Wa Mazauna Kudancin Najeriya Zuma

Shirin yau na tafe da bayanan yadda Musulmin wannan yanki ke samun dabino domin buda-baki

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

An so mai azumi ya fara bude bakinsa da dabino.

Duba da cewa azumin watan Ramadan bai wajabta akan akasarin ‘yan kudancin Najeriya ba, amma duk da haka akwai Al’Ummar Musulmi a cikin su, to ko ta yaya su ke samun dabino domin dabbaka wannan sunnar?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanan yadda Musulmin wannan yanki ke samun dabino domin buda-baki.