✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda INEC Ke Son A yi Yakin Neman Zaben 2023

Yadda ’yan siyasa da dama za su yi asarar takararsu ta zaben 2023

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Nan da mako uku za a kada gangar siyasa domin bai wa ’yan takarar zaben 2023 damar shiga lungu da sakon Najeriya domin zawarcin kuri’u.

Shin kun san cewa akwai yiwuwar ’yan siyasa da dama su yi asarar takararsu, wasu kuma su biya harajin kudade masu kauri idan suka taka dokokin INEC?

To wadanne ka’idoji Hukumar INEC ta sanya domin tabbatar da aminci a lokacin yakin neman zabe?

Shirin Najeriya A Yau na dauke da cikakken bayani.