✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda Iyaye Da Malaman Makarantu Za Su Kare Rayuwar ’Yay’ansu

Matakan da ya kamata iyaye su dauka domin tabbatar da tsaron rayuka da lafiyar ’ya’yansu a hannun malaman makaranta

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Alaka ta yi tsami tsakanin iyaye da malaman makarantu tun bayan bayyanar labarin wani mai makarantar nan da ya sace ya kuma kashe dalibarsa.

Faruwar wannan lamari na barazana ga kyakkyawar alakar da ke tsakanin malamai da iyayen yara tun tale-tale.

Mun tattaro hanyoyin da iyaye za su bi wurin tabbatar da tsaron ’ya’yansu a hannun malaman makaranta.