NAJERIYA A YAU: Yadda Kabilanci Ke Barazana Ga Hadin Kan Najeriya | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Yadda Kabilanci Ke Barazana Ga Hadin Kan Najeriya

    Muhammad Auwal Suleiman da Halima Djimrao

Domin sauke shirin latsa nan

Wasu ka’idoji da aka gindaya a wajen karbar bayanan jama’a a asibitoci da wuraren aiki sun sama wa kabilanci wurin zama a Najeriya.

Tambayar addinin mutun da garinsa na asali na daga cikin ka’idojin da ake zargin suna rura wutar kabilanci a tsakanin ’yan Najeriya a wajen cin gajiyar abubuwan da gwamnati ke samarwa da sauran muhimman ayyuka.

Yaushe aka fara wannan dabi’a, shin akwai yiwuwar za a daina kuwa?