Najeriya A Yau: Yadda Karin Haraji a 2022 Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya | Aminiya

Najeriya A Yau: Yadda Karin Haraji a 2022 Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya

    Muhammad Auwal Suleiman da Halima Djimrao

Domin sauke shirin latsa nan

’Yan Najeriya na ta yi wa kalaman Ministar Kudin kasar fassara iri-iri bayan ta sanar da yiwuwar karin harajin da gwamnatin kasar ke karba daga hannunsu a shekarar 2022 mai kamawa.

Shin  kun san ta hanyoyin da wannan karin harajin zai shafi rayuwarku kai-tasaye kuwa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya fayyace ma’anar kalaman ministar, sannan ya zakulo hanyoyin da karin harajin zai taimaki tattalin arzikin Najeriya da kuma yadda zai shafi rayuwar ’yan kasar kai-tsaye.

A yi sauraro lafiya.