✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda kwadayi ke jefa masu daukar albashi cikin garari a Najeriya

Shin albashin ne ba ya isa, ko kuwa rashin tsari ne?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Da dama daga cikin masu aikin albashi a Najeriya kan yi kukan cewa albashin nasu ba ya wadatarsu zuwa karshen wata. 

Wani lokacin ma a kan ji wasu na cewa da bashi su ke karasa wata, wasu ma masu shagunan unguwarsu har guduwa suke idan sun gansu musamman in wata ya yi nisa saboda sun san albashi ya kare.

Wai shin daga ina matsalar take?

Albashin ne ba ya isa, ko kuwa rashin tsari ne?