✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Likitocin Bogi Ke Hallaka ’Yan Najeriya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Ya za ka yi, idan ka gano cewa likitan bogi ne ya yi maka tiyata? Kun san yadda…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ya za ka yi, idan ka gano cewa likitan bogi ne ya yi maka tiyata?

Kun san yadda masu shagunan sayar da maganin bature ke yin sojan gona a matsayin likitoci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe bayanan wadansu da likitocin bogi suka jefa su cikin halin kaka-i-ka-yi, har da asarar rai.