More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Ranar Laraba, 21 ga watan Yulin 2022, Aminiya ta ruwaito labarin wata yarinya ’yar makarantar sakandire a Zariya, jihar Kaduna, da wani malami ya buga da gora a wuya.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko wannan yarinya, ya tattauna da ita, kuma ji halin da take ciki a halin yanzu.
- NAJERIYA A YAU: Rawar da matasa za su taka a zaben 2023
- DAGA LARABA: ‘Ina Sayar Da Kwalaba 1,000 Na ‘Kurkura’ a Mako A Zariya’
Domin sauraron matakin da iyayen wannan yarinya da hukumomi suka dauka, ku saurari cikakken shirin.