✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda malaminmu ya dagargazamin kashin wuya — Daliba

Mun tattauna da ita don jin halin da take ciki a yanzu

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ranar Laraba, 21 ga watan Yulin 2022, Aminiya ta ruwaito labarin wata yarinya  ’yar makarantar sakandire a Zariya, jihar Kaduna, da wani malami ya buga da gora a wuya.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko wannan yarinya, ya tattauna da ita, kuma ji halin da take ciki a halin yanzu.

Domin sauraron matakin da iyayen wannan yarinya da hukumomi suka dauka, ku saurari cikakken shirin.