✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Ruwan Kasashen Ketare Ke Janyo Ambaliya A Najeriya

Shin mene ne ya sauya aka samu yawaitar ruwan da ya zame iftila’i ga mutane da dama a bana? 

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Masu nazarin yanayi sun bayyana cewa an fi shekara 50 ba a samu ambaliya kamar ta bana ba a Najeriya.

Ko me ya sauya aka samu yawaitar ruwan da ya zame iftila’i ga mutane da dama a bana? 

Saurari shirin domin jin abin da ya faru.