NAJERIYA A YAU: Yadda Sauyin Yanayi Zai Shafi Daminar Bana | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Yadda Sauyin Yanayi Zai Shafi Daminar Bana

    Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauke shirin latsa nan

Alamu sun fara nuna yadda sauyin yanayi zai shafi daminar bana, bayan hasashen hukumomin Najeriya suka yi kan ruwan sama da kuma katsewarsa a farkon daminar.

Ana ciki haka sai ga wata guguwa mai karfin gaske da ta shafi jihohin  Adamawa da Katsina a makon jiya.

Mun tattauna da Hukumar lura da yanayi ta Najeriya da kuma masanin kimiyyar noma domin jin yadda za a tunkari wadannan kalubalenen.