✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda uba ya yi wa ’yarsa fyade har ta samu ciki

Domin sauke shirin latsa nan Kunnuwan ’yan Najeriya sun jima sunajin kalmar fyade, amma labarin mahaifi ya yi wa ’yarsa fyade har ta samu ciki…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan


Kunnuwan ’yan Najeriya sun jima sunajin kalmar fyade, amma labarin mahaifi ya yi wa ’yarsa fyade har ta samu ciki na iya zama sabon labari ga masu sauraro.

A karshen satin da ya gabata kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International sun ruwaito cewa a shekarar da ta gabata a kullum ana yi wa mata 374 fyade a Najeriya.

Shirin namu na yau na tafe da labarin daya daga cikin wadanda aka yi wa fyaden, sannan ya bankado me ke sa shari’ar fyade tafiyar hawainiya.

Najeriya A Yau: Shin fitar da ’yan Najeriya Kasashen waje aiki zai taimake ta?

Najeriya A Yau: Yadda Ake Taimakon Wanda Wuta Ta Kona