✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda ’yan bindiga ke samun bayanan sirri

Duk lokacin da jami’an tsaron suka kitsa wani matakin sirri sai an samu wanda ya tsegunta wa ’yan bindigar.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Rahotanni daga jihohin da ke fama da matsin lambar ’yan ta’adda sun tabbatar da cewa ’yan bindigan na samun bayanan sirri daga wurin mutanen yankunan.

Wadannan bayanai da ’yan bindiga ke samu na ci gaba da jefa yankunan cikin mawuyacin hali, yake kuma hana jami’an tsaro samun nasara, saboda a duk lokacin da jami’an tsaron suka kitsa wani matakin sirri sai an samu wanda ya tsegunta wa ’yan bindigar.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan al’ummar da wannan masifa ke kara daidaitawa.

A yi sauraro lafiya