✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Tabbata ’Yan Siyasa Na Cika Alkawurran Zabe

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan ’Yan Najeriya sun jima suna kukan yadda ’yan siyasa ke zambatarsu da alkawuran ayyukan more rayuwa, amma daga…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

’Yan Najeriya sun jima suna kukan yadda ’yan siyasa ke zambatarsu da alkawuran ayyukan more rayuwa, amma daga bisani sai su karya wadannan alkawurra, su ki cikasu, su kuma sake dawowa su kara yaudarar jama’ar duk kakar zabe. 

Shin me ya sa ’yan Najeriya ke fadawa tarkon irin wadannan ’yan siyasa a koyaushe?

Saurari wannan kashi na shirin Najeriya A Yau domin jin hanyoyin da za a bi domin tabbatar da duk wanda ya yi alkawari ya cika.