Daily Trust Aminiya - Yadda IPOB Da ’Yan Siyasa Ke Wasan ‘Buya’ A Anambra

‘Yan awaren Biyafara na IPOB

Yadda IPOB Da ’Yan Siyasa Ke Wasan ‘Buya’ A Anambra

Domin sauke shirin latsa nan.

A yayin da zaben gwamna ke kara matsowa, ’yan siyasa sun shiga buya saboda tsoron ’ya’yan haramtacciyar kungiyar IPOB a Jihar Anambra.

  1. Najeriya A Yau: Shin Najeriya kasa ce mai ’yanci?
  2. Daga Laraba: Dalilan mutuwar kishin kasa a zukatan ’Yan Najeriya

Mazauna jihar, wadanda kuma zu ne masu jefa kuri’a na cikin zullumi, ganin yaddan IPOB din ke kara kai hare-hare a yankin na Kudancin Najeriya.

Shin yaya ’yan siyasar jihar ke gudanar da yakin neman zaben gwamnan a irin halin da ake ciki, ganin cewa hukumar zabe ta kasa (INEC) ta ce babu makawa sai an gudar da zaben, nan da mako biyar.

Wannan shi ne batun da a yau shirin namu zai mayar da hankali a kai.

Karin Labarai