✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Zaben 2023: Wa zai kai Najeriya tudun mun-tsira

A yayin da zaben shekara ta 2023 ke kara karatowa, wane irin shugaba ne zai kai Najeriya tudun mun-tsira?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A yayin da zaben shekara ta 2023 ke kara karatowa, wane irin shugaba ne zai kai Najeriya tudun mun-tsira?

Yawancin ’yan Najeriya dai sun kosa lokacin ya yi, su zabi shugaban da suke ganin zai share musu hawaye tare da magance matsalolin da suka yi wa kasar kullin goro.

Shirin Najeriya A Yau, ya yi dubi kan irin shugabannin da Najeriya da ’yan kasar ke bukata domin fitar da jaki daga duma.