✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Zaben 2023: Shin Zai Yiwu A Tura Sakamako Ta Intanet?

Mun tattauna da Hukumar INEC da kuma masanin fasahar sadarwa ta zamani kan wannan batu. 

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Batun tura sakamakon zaben 2023 ta intanet da kuma kundin hannu na ci gaba da daukar hankalin ’yan Najeriya da masu sha’awar siyasar kasar. 

Wadanne matsaloli wannan yunkuri ke fuskanta? 

Mun tattauna da Hukumar INEC da kuma masanin fasahar sadarwa ta zamani kan wannan batu. 

A yi sauraro lafiya