✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Haramta Wasu Fina-Finai Ya Bar Baya Da Kura

Hukumar Tace Fina-Finai da Dab’i Ta Jihar Kano ta haramta shiryawa da nuna fina-finan da ake nuna garkuwa da mutane da kuma yadda ake amfani…

Hukumar Tace Fina-Finai da Dab’i Ta Jihar Kano ta haramta shiryawa da nuna fina-finan da ake nuna garkuwa da mutane da kuma yadda ake amfani da muggan makamai.

Hukumar ta ce fina-finan da aka hana din ka iya karantar da masu kallo yadda za su yi barna a maimakon gyara.

Jarumai mata 5 da suka taba yin aure kafin shiga Kannywood

Ashirin Najeriay a Yau za mu duba abin da dokar ta tanada da martanin masu ruwa da tsaki

Domin sauke shirin latsa nan.

Abin da ya sa na shirya fim din ‘A duniya’—Tijjani Asase

Ba za mu raga wa wanda ya karya doka ba – Afakallah

ayi sauraro lafiya