✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya ta tashi hannu Rabbana

Har yanzu jama’a da dama na bayar da ra’ayi mabambanta a kan dalilin da ya sa ’yar Najeriya mai wasan daga karfe mai nauyi da…

Har yanzu jama’a da dama na bayar da ra’ayi mabambanta a kan dalilin da ya sa ’yar Najeriya mai wasan daga karfe mai nauyi da aka fi sani da ‘weightlifting’ Maryam Usman ta kasa kai bantenta a ranar Litinin din nan da ta gabata.