✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najerya A Yau: Me ke sa zabe ya zama ‘Inconclusive’?

Yadda ’yan Najeriya ke kallon zaben da aka ce bai kammalu ba da abin da doka ta tanada.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A duk lokacin da hukumar zabe ta ayyana wani zabe a matsayin wanda bai kammalu ba akan samu ce-ce-ku-ce, ganin cewa a cikin ’yan takarar da suka tsaya zaben akwai wanda ya fi samun yawan kuri’u.

A shekarun bayan nan an samu zabuka da dama aka ayyana a matsayin wadanda ba su kammalu ba wato ‘inconclusive’ a turancin Ingilishi; Na karshe shi ne zaben gwamnan Jihar Anambra mai cike da turka-turka.

Shin me ke sa zabe ya zama ‘inconclusive’, yaya ’yan Najeriya ke kallon zaben da aka ce ya zama ‘inconclusive’, sannan me dokar kasa ta ce a kansa?

Shirin Najeriya A Yau na dauke da wadannan bayanan har da kari. A yi sauraro lafiya.