✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Nasarar Obama ta girgiza tawagar yakin neman zaben Romney

Nasarar da Obama ke samu a kwanakin nan ta yi matukar girgiza tawagar yakin neman zaben Romney, domin masana da cibiyoyin bincike da kafafen yada…

Nasarar da Obama ke samu a kwanakin nan ta yi matukar girgiza tawagar yakin neman zaben Romney, domin masana da cibiyoyin bincike da kafafen yada labarai sun karkare kan cewa ko da an samu kuskure a alkaluman kididdiga,